Saturday, April 26, 2025

Yadda ake yin Salatul Tasbihih da Falalar salatul tasbihi

Salatul Tasbihih, Sallah ce wanda akeyi raka'a 4 Kuma ana yinta ne da nufin Neman gafaran Ubangiji mahalicci game da zunuban bawa.

Annabi (SAW) yace ya kamata kowa ya yita a kullum, in bai samu iko ba ya yi ta a cikin mako(duk bayan kwana bakwai), ko a wata sau daya, ko acikin shekara ln kuma bai samu dama ba yayi ta a cikin rayuwarsa ko sau daya.

YADDA AKE YIN SALLAR TSGG

Raka'a ta farko

Za'a karanta suratul fatihah, da surah kafin ai ruku,u sai a karanta

SUBHANALLAHI sau 15

WAL HAMDULILLAHI sau 15

WALA ILAHA ILLALHU sau 15

WALLAHU AKBAR

sau 15

Idan anyi ruku'u za'a a karanta wadannan Tasbihih sau 10

In an taso a karanta sau 10

In anyi sujjada a karanta sau 10

In an taso daga sujjada a karanta sau 10

In an koma sujjada a karanta sau 10

In an mike raka'a ta biyu a sake karanta

Subhanallahi

Wa alhamdulillahi

Wa la'ilaha illallahu

Wa allahu akbar 

sau goman sha biyar biyar

Wato bayan mutum ya karanta fatihah da surah zai karanta wadannan Tasbihih sau 15.

Bayan ruku,u da sujada sau 10 ne za'a karanta.

Haka za'ayi raka'oin guda 4 din dukka

In kaga dama zakayi sallama 1 idan kaga dama kuma zaka iya yin sallama 2

Duk Wanda kayi ya inganta


FALALAR YIN SALLAR TASBIHI:

Annabi S.A.W yace duk wanda yayi wannan sallah ana gafartamashi zunubansa na baiyane da na boye tun daga haihuwarsa har zuwa lokacin da yayi wannan sallah

Allah yasa mu dace

Allah ya bamu ikon yi.

Article Translation in English Language.

Salatul Tasbihih is a prayer that consists of 4 units and it is done with the intention of seeking forgiveness from God, the creator, for the sins of the servant. 


The Prophet (PBUH) said that everyone should do it every day, if he does not have the strength to do it in a week (every seven days), or once a month, or in a year, and he did not get the chance to do it even once in his life. 

HOW TO PERFORM SALATUL 

The first unit Surat al-Fatihah will be recited, and the surah before bowing, then recite it SUBHANALLAH 15 times WAL HAMDULILLAHI 15 times WALA ILAHA ILLALHU 15 times WALLAH AKBAR 15 times When we bow, these Tasbihih will be recited 10 times If it is raised, read it 10 times When we do prostration, recite it 10 times When rising from prostration, read 10 times When returning to prostration, read 10 times If the second unit is extended, read it again Glory be to Allah.

Alhamdulillah God  you God is great fifteen times five That is, after reciting Fatihah and surah, he will recite these Tasbihih 15 times. After bowing, u and sudah will be recited 10 times. The same will be done for all 4 units If you look to the right, you will salute 1, if you look to the right, you can salute 2 Everything you do improves



SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 comments: