Saturday, April 26, 2025

sunayen 'ya'yan nana khadija

sunayen 'ya'yan nana khadija

Nana Khadija Rhadiyallahanha ta kasance matar da Manzon Allah (S.A.W) ya fara aura a lokacin Yana da shekaru 25 Ita Kuma tana da shekaru 40.
Sun haifi 'ya'yaye har guda shida hudu mata biyu maza.

1.ALƘASIM IBN MUHAMMAD (R.A): Saboda shine ake kiran Manzon Allah (S.A.W)  da laƙabin Abul Kasim, ya rasu tun yana jariri a Makkah a shekara ta 24 Kafin hijira.

6.ABDULLAHI IBN MUHAMMAD: Laƙabinsa shi ne Taahir da Tayyib, an haife shi bayan Annabci, kuma ya rasu a Makkah yana yaro a lokacin Yana da shekaru 4 a duniya.

2.ZAINAB BIN MUHAMMAD (Radiyallahu ta’ala anha ): Matar Sahabin Manzon Allah (S.A.W), Abul’ Aas Dan Rabi’a (Radhiyallahu anhu) ita ce babba a ‘ya ‘yan manzon Allah (Sallallahu alaihi wa sallam). Ta rasu a shekara ta 7 bayan hijira hizaj dake Madina.

3.RUKAYYAH BINT MUHAMMAD (Radiyallahu ta’ala anha): an haife ta Shekara ta 21 Kafin hijira a Makkah, Babban Sahabin Manzon Allah (S.A.W) Usman bin Affan (Radhiyallahu anhu) ya aure ta, suka yi hijira tare zuwa abyssinia (Ethiopia). Ta rasu a lokacin yaƙin badar a shekara ta 2 bayan hijira.

4.UMMU KURTHUM BINT MUHAMMAD (Radiyallahu ta’ala anha): Usman (R.A) ya aure ta bayan Rukayyah (R.A) ta rasu  a shekara ta 9 da hijira.

5.FATIMA BINT MUHAMMAD (Radiyallahu ta’ala anha): ana mata laƙabi da Ummu abiha (babar mahaifinta) ita ce wacce manzon Allah (Sallallahu alaihi wa sallam) ya fi so a ya'yansa, ta auri Ali dan Abi Ɗa’lib (R.A) Inda Suka haifi 'ya'yaye har guda biyar, Imam Hassan da Hussain da muhsin sai Sayyada Zainab da ummu kulthum . Ta rasu bayan wata shida da wafatin Manzon Allah (Sallallahu alaihi wa sallam) a madina.


Article Translation in English Language.

Nana Khadija Rhadiyallahhanha was the wife whom the Messenger of God (S.A.W) first married when he was 25 years old and she was 40 years old. 
They had six children, four girls and two boys. 

1. ALQASIM IBN MUHAMMAD (R.A): That is why the Messenger of God (S.A.W) is called by the nickname Abul Kasim, he died when he was a baby in Makkah in the year 24 before the Hijra. 

2. ABDULLAH IBN MUHAMMAD: His nickname is Taahir and Tayyib, he was born after Prophethood, and he died in Makkah as a child when he was 4 years old. 

3. ZAINAB BIN MUHAMMAD (Radhiyallahu ta'ala anha): The wife of the Companion of the Messenger of God (S.A.W), Abul' Aas Dan Rabi'a (Radhiyallahu anhu) is the eldest of the children of the Messenger of God (Sallallahu alaihi wa sallam). She died in the 7th year after hijra in Medina. 

4. RUKAYYAH BINT MUHAMMAD (Radhiyallahu ta'ala anha): she was born in the 21st year before the Hijra in Makkah, the Great Companion of the Messenger of God (S.A.W) Usman bin Affan (Radhiyallahu anhu) married her, and they migrated together to Abyssinia (Ethiopia). She died during the battle of Badr in the 2nd year after the Hijrah.

4. UMMU KURTHUM BINT MUHAMMAD (Radiyallahu ta'ala anha): Usman (R.A) married her after Rukayyah (R.A) died in the 9th year of Hijrah. 

5. FATIMA BINT MUHAMMAD (Radiyallahu ta'ala anha): she is called Umm abiha (her father's grandmother), she was the one whom the Messenger of God (Sallallahu alaihi wa sallam) loved most among his children, she married Ali son of Abi Da'lib (R.A) where they gave birth to five children, Imam Hassan and Hussain and Muhsin then Sayyada Zainab and Umm Kulthum. She died six months after the death of the Messenger of God (peace be upon him) in Medina.

SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 comments: