A cikin wannan mukalar zamu kawo maku sunayen Sahabbai Guda 30 daga cikin Sahabban ma'aiki (S.A.W) fiye da 100,000 da Suka rayu da shi.
Wannan sunayen Sahabbai 30 talatin da Muka kawo Babu Wani fifiko ko matsayi da aka yi amfani da shi wajen Zabo sunayen.
Allah Madaukakin sarki ya Kara masu matsayi da yardansa.
Ga jerin sunayen Sahabbai Guda 30.
1- Abu Bakr `Abdullah ibn Abi Quhafa
2- Umar Ibn al-Khattab
3- Ubadah ibn al-Samit
4- Ali ibn Abi Talib
5- Abdur-Rahman ibn Abu Bakr
6- Abd al-Rahman ibn Awf
7- Abdullah ibn Masud
8- Abd Allah ibn Rawahah
9- Abdullah ibn Masud
10- Abu Ayyub al-Ansari
11- Abu Musa al-Ashari
12- Usama ibn Zayd
13- Talhah ibn Ubaydullah
14- Thabit ibn Qays
15- Salman al-Fârisî
16- Rabiah ibn Kab
17- Rab'ah ibn Umayah
18- Qatada ibn al-Nu'man
19- Mu'awiya ibn Abi Sufyan
20- Ka'ab ibn malik
21- Khalid ibn al Walid
22- Khalid ibn Sa`id
23- Jafar ibn Abi Talib
24- Jabir ibn Abdullah al-Ansari
25- Ikrima ibn Abi Jahl
26- Ḥamza ibn ʿAbd al-Muṭṭalib
27- Bilal ibn Rabah al-Habashi
28- Ammar bin Yasir
29- Yasir ibn Amir
30- Zayd ibn al-Khattab.
0 comments: