Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi ya rayu a Garin makka shekaru 53 Kafin daga bisani yayi hijira zuwa birnin Madina Inda ya cigaba da yin kira zuwa ga Musulunci.
A Garin makka ne aka haifi ANNABI (S.A.W) Kuma a Nan ya girma har zuwa lokacin da ya fara yin kira zuwa ga Addinin Musulunci Wanda ke nufin Kadaita Allah shi kadai a matsayin Abin bauta.
Bayan ya Shekara arba'in ne aka fara yi masa wayahi Inda aka saukar da surar farko wata suratul Iqra a gareshi ta hanyar mala'ika jibrilu (AS).
Article Translation in English Language.
The Messenger of God, peace and blessings of God be upon him, lived in Makkah for 53 years before he migrated to Medina where he continued to call to Islam.
The PROPHET (S.A.W) was born in Makkah and grew up there until the time when he began to call to the Islamic religion, which means that God alone is the only one to be worshipped.
It was after he was forty years old that he was given a message where the first chapter of Iqra was revealed to him through the angel Gabriel (AS).
0 comments: