![]() |
Kabarin Annabi Muhammad tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi dake Madina. |
Kabarin Annabi Muhammad (S.A.W) shine waje mafi tsarki a duniya domin waje ne da shugaban dukkan halitta Allah ke kwance, wajen da Ake kira da dausayin Aljanna.
Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi ya kasance rahama ga daukacin halitta domin Babu Wani halitta da bai amfana da samuwar Manzon Allah (S.A.W) ba.
Saboda haka wajibin mu NE mu girmama Manzon Allah, ta hanyar yin koyi da sunnar sa da Kuma girmama janibinsa ko mi kankantarsa, domin samun kaucewa fushin Ubangiji mahalicci.
Hakika kabarin Annabi abun girmamawa ne da fatan ganinsa ga duk wani masoyinsa na Hakika.
Don haka Muna rokon Allah Madaukakin sarki ya bamu ikon Kai ziyara ga Annabi Muhammad (S.A.W) a birnin Madina domin mukai gaisuwar bangirma da jinjina ga Katimul Ambiya'i, imamul mursalin Kuma Rahmatul lil Alamin (S.A.W).
Amin ya Rabbil Alamin.
![]() |
Kofar shiga kabarin Annabi Muhammad (S.A.W) dake masallacin Madina. |
Article Translation in English Language.
The grave of Prophet Muhammad (S.A.W) is the holiest place in the world because it is the place where the head of all creation, God, is lying, in the place called Paradise.
The Messenger of God, peace and blessings of God be upon him, had became a mercy to all creation because there is no other creature that has not benefited from the existence of the Messenger of God (S.A.W).
Therefore, it is our duty to respect Him, by imitating his Sunnah and respecting anything concern about Him, in order to avoid the wrath of God, The Almighty.
Of course, the grave of the Prophet is a place of respect and the hope of seeing it for all of his true lovers.
Therefore, we ask God Almighty to give us the power to visit the Prophet Muhammad (S.A.W) in the city of Madinah so that we can greet and praise Katimul Ambiya'i, Imamul Mursalin and Rahmatul lil Alamin (S.A.W).
Amen O Rabbil Alamin.
0 comments: