Hassada (hasad) ita ce nuna fushi ko bakin ciki da wata ni'ima da Allah yayi wa wani, da fatan a dauke ta daga gare shi. Siffa ce mara kyau, kuma zunubi ne babba a Musulunci.
Hassada mummunar dabi'ace da ba'a samun ta a wajen muminai bayin Allah face wadanda Suka kasance masu zaluntar kawunansu ta hanyar bijire ma ni'imarsa da rashin gode masa ga Rabon da Allah Madaukakin sarki ya Basu.
Manzon Allah (S.A.W) yace: "Ina maku kashedi akan yin Hassada, domin tana cinye kyawawan ayyukan bawa kamar yadda Wuta take cinye itace". [Sunan Abī Dāwūd 4903]
Wannan hadisi Yana nuna Mai hassada zai iya wayan gari baida aikin Lada ko 1 saboda hassada ta cinyesu..
Article Translation in English Language.
Envy is expressing anger or sadness at a blessing that God has given to someone, hoping that it will be taken away from him. It is a bad image, and it is a big sin in Islam.
Envy is a bad behavior that is not found among the faithful servants of God except those who are oppressors by resisting His blessings and not thanking Him for the portion that God Almighty has given them.
The Messenger of God (S.A.W) said: "I warn you against envy, because it consumes the good deeds of a servant like fire consumes wood". [Sunan Abu Dawud 4903].
This hadith shows that an envious person may lose all of his reward deeds because envy has consumed them.
0 comments: