Wakar yabon Annabi Wanda Fadar Bege ya rera Mai taken 'Annabi ni Ina gaida Kai' waka ce da yake nuna tsantsar biyayyarsa da girmama janibin ANNABI MUHAMMAD (S.A.W).
Kuma wakar yabon ta Samu karbuwa sosai a wajen masoya Manzon Allah a ciki da wajen najeriya.
Zaku iya sauraren wakar begen a cikin wayoyinku idan kuka latsa alamar Download dake kasa.
Article Translation in English Language.
The song in praise of the Prophet sung by Fadar Bege titled 'Nabi ni Ina gaida Kai' is a song that shows his strict obedience and respect for the prophet MUHAMMAD (S.A.W).
And the praise song was very well received by the lovers of the Messenger of God in and around Nigeria.
You can listen to the song of hope in your phone if you click on the Download button below.
0 comments: