Friday, April 11, 2025

abba jinjina annabi kai nakeso mp3 download

abba jinjina annabi kai nakeso mp3 download

Begen Annabi Mai taken 'annabi kai nakeso' Wanda Abba jinjina ya rera tayi tashe da fice a zukatan ma'abota sauraron wakar Begen ma'aiki (S.A.W).

A cikin wannan Begen Abba jinjina yayi baitocin da ke nuna yadda Allah ke girmama Manzon Allah a cikin Alkur'ani da yadda wasu Lokutan har Allah ke gai da shi, Wanda hakan ke nuna yadda Allah ke kaunar Shi (S.A.W).

A cikin Begen Abba jinjina ya kawo baitin da ke nuna cewa duk Wanda ya kaunaci Manzon Allah baiyi asara ba ko da kuwa kafiri ne.

Domin sauraron ko Kuma sauko da wannan Begen cikin wayoyinku Ku latsa wannan alamar Download dake kasa.

Article Translation in English Language.

Begen Anabi Titled 'I want you prophet' which was sung by Abba Jinjina, catch out the hearts of those who listened to the song of Begen Ma'aiki (S.A.W). 

In this Bege, Abba Jinjina quoted how God The All mighty respects the Messenger of God in the Qur'an and how God sometimes greets him, which shows how much God loves him (S.A.W). 

In this Bege, Abba Jinjina quotes that whoever loves the Messenger of God is not lost even if he is a disbeliever. 

To listen or download this Hope in your phone, click on the Download button below.


SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 comments: