Watannin musulunci guda goman Sha biyu )(12) kamar yadda Allah Madaukakin sarki ya fadi a cikin Alkur'ani mai girma a cikin suratul Tawbah aya ta 36.
إِنَّ عِدَّةَ الشُّهُورِ عِندَ اللَّـهِ اثْنَا عَشَرَ شَهْرًا فِي كِتَابِ اللَّـهِ يَوْمَ خَلَقَ السَّمَاوَاتِ وَالْأَرْضَ مِنْهَا أَرْبَعَةٌ حُرُمٌ'
"Ƙididdigan watanni a wurin Allah goma sha biyu ne (an ambace su) a cikin littafin Allah, a ranar da ya halicci sammai da ƙasa; hudu daga cikinsu masu Alfarma ne’ (9:36)".
Article Translation in English Language.
There are twelve (12) months of Islam as Allah the Almighty said in the Holy Qur'an in Surah Tawbah verse 36.
The number of months, with God, is twelve (mentioned) in the book of Allah, the day that he created the heavens and the earth; four of them are sacred' (9:36).
As Allah Almighty explained in this verse that four of them are holy months and Muslims are forbidden to fight in them.
Sunayen watannin musulunci guda 12.
(1)Al' muharram
(2)Safar
(3)Rabi'ul Awwal
(4)Rabi'ul Sani
(5)Jimada Sani
(6)Jimada Awwal
(7)Rajab
(8)Sha'aban
(9)Ramadan
(10)Shawwal
(11)Zul' kidah
(12)Zul' hijja.
Kamar yadda Allah Madaukakin sarki ya yayi Bayani a cikin wannan ayar cewa watannin hudu daga cikin su tsarkaka ne Kuma an Hana musulmai yin yaki a cikin su, watannin sune.
Rajab
Zul' kidah
Zul' hijja.
0 comments: