Thursday, March 20, 2025

Sunayen Nana fatima (A.S) 'Yar Manzon Allah (S.A.W)

Sunayen Nana fatima (A.S) 'Yar Manzon Allah (S.A.W)

Nana fadima (A.S) Yar Manzon Allah ta kasance abun koyi ga Musulman duniya musanman mata saboda tsantsar biyayyarta ga mijinta Sayyidini Ali (R.A).

Musulmai sun ambace Nana Fadima (A.S) da sunaye da alkunyoyi mabambanta don yabawa da kyawawan sifofinta da halayenta.
A cikin wannan mukalar mun kawo maku wasu daga cikin sunayenta na alkunya:

1– FĀŤIMAH = MAI KUBUTAR DA KANTA DA MUTANENTA DAGA WUTA
2–AZ-ZAHRA = "MAI HASKAKAWA"
3– AL-BATUL = "TSARKAKAKKIYA"
4– UMMUL' A’IMMAH = UWAR SHUWAGABANNI
5– UMMU ABEEHA = MAMAN BABANTA (S.A.W)
6– UMMUL HASANAYN = UWAR TAGWAYE
7– UMMUL HASAN = MAMAN HASAN (A.S)
8– UMMUL HUSAYN = MAMAN HUSAYN (A.S)
9– AS-SIDDEEQAH = WADDA BATA TABA KARYA BA
10–ALMASDUUQAH = WADDA AKE GASKATAWA
11 = AŤŤÃHIRAH = TSARKAKAKKIYA, WADDA BA TA TABA AIKATA ZUNUBI BA
12– AZ-ZAKIYYAH = MARAR AIBU, WADDA WATA TAWAYA BATA TABA SHAFARTA BA
13– AR-RÃDIYAH = MAI YARDA DA JURIYA GA HUKUNCIN ALLAH
14– AL-MARDIYYA = YARDAJJIYA, WADDA ALLAH DA MANZONSA YA YARDA DA ITA
15– ALMUHADDITHAH = WADDA TA RUWAITO WASU DAGA HADISAN ANNABI (S.A.W)
16– AL-ÃRIFAH = MASANIYA
17– AL-MA’AROOFAH = SANANNIYA
18– AL-ÃLIMAH = MALAMA, MASANIYA
19– MA’ALUUMAH = WADDA AKA SANI
20– AN-NÃSIRAH = MAI TAIMAKO
21–ALMANSUURAH = WADDA ALLAH YAKE TAIMAKONTA
22–ALMUBÃRAKAH = MAI CIKE DA ALBARKA
23– ALMABRUUKAH = WADDA AKE YI WA ALBARKA
24- AL-HÃFIZAH = MAHADDACIYA/MAI KIYAYE DOKOKIN ALLAH
25– ALMAHFUUZAH = ABAR KIYAYEWA
26- AR-RÃFI'AH = WADDA AKA ĎAGA QADARINTA
27– AL-MARFUU'AH = ABAR ĎAUKAKAWA
28– AL-HAMEEDAH = MAI GODIYA
29– AL-MAHMUUDAH = ABAR GODEWA
30– AS–SAYYIDAH = SHUGABA
31– AL-HABEEBAH = MASOYIYA
32– AL-MAHBUUBAH = ABAR SO
33– AL-ZÃHIDAH = MAI GUDUN DUNIYA
34– AL-FATIHAH = MAI BUĐEWA
35– AL-SHAMSIYYA = MABAYYANIYA, MAI HASKE KAMAR RANA
36– ALQAMARIYYA/BADARIYYA= WATA MAI HASKE
37– AL–ÃBIDAH = MAI YAWAN BAUTAR ALLAH
38– AL-ABADIYYA = MADAWWAMIYYA
39–AL-BASHARIYYA = 'YAR ADAM (MUTUM)
40– AR-RAHEEMAH = MAI TAUSAYI
41– AS-SÃBIRAH = MAI HAQURI
42– AL-FAUZIYYAH = MAI BABBAN RABO
43– AL-MUHSINAH = MAI KYAUTAYI
44– AR-RÃZIQAH = MAWADACIYA
45– AL-GANIYYA = MAYALWACIYA
46–AS-SÃJUDAH = MAI YAWAN SU

Article Translation in English Language.

Nana Fadima (A.S), the daughter of the Messenger of God, was a role model for Muslims around the world, especially women, because of her strict obedience to her husband Sayyidina Ali (R.A). 

Muslims have mentioned Nana Fadima (A.S) with different names and nicknames to praise her beautiful features and qualities. 

In this article we have brought you some of her nicknames:

SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 comments: