Thursday, March 20, 2025

Sunayen kofofin wutan jahannama guda bakwai 7

Sunayen kofofin wutan jahannama guda bakwai 7

Kamar yadda Allah Madaukakin sarki ya yi alkawarin shigar da bayinsa wadanda Suka bauta mashi cikin Aljanna haka zalika yayi alkawarin azabtar da duk Wanda Suka bijire mashi ta hanyar kin yin Imani da kadaituwarshi da Manzanninsa, ko Kuma Suka aikata wasu munanan aiyukan da yayi haramci akan su.

Alkur'ani mai girma ya yi Bayani a wajaje masu yawa game da azabar wuta kala-kala da Allah Madaukakin sarki ya yi tanajinta ga kafirai da musulmai wadanda Suka aikata wasu munanan aiyuka Kuma Suka ki tuba.

Wadannan sune sunayen wuta guda bakwai (7).
1.Narul Jahannama.
2.Narul Hawiya.
3.Narul Sa'ira.
4.Narul Jahim. 
5.Narul Sakara.
6.Narul Hudama.
7.Narul Lazza.

Allah Madaukakin sarki ya Tsaremu daga Azabar wuta

Article Translation in English Language.

Just as God the Almighty has promised to admit His servants who worshiped Him into Paradise, so He has promised to punish all those who disobeyed Him by refusing to believe in His Oneness and His Messengers, or by doing some bad deeds that He has prohibited against them. 

The Holy Qur'an has explained in many verses about the punishment of the Hell fire that Allah Almighty has reserved for the infidels and some Muslims who committed some bad deeds and refused to repent.

These are the names of 7 hell fire
1.Narul Jahannama.
2.Narul Hawiya.
3.Narul Sa'ira.
4.Narul Jahim. 
5.Narul Sakara.
6.Narul Hudama.
7.Narul Lazza.

SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 comments: