Lokacin Kiran sallah assalatu da watan azumin Ramadan na shekaran 1446/2025 Wanda aka fara a ranar 28 ga watan February 2025.
Sanin Lokutan Kiran sallan assalatu da na buda baki nada matukar muhimmamci ga Musulmi saboda shine mutum zai yi amfani wajen kiyaye lokacin sahur da buda bakin azumin sa (shan ruwa).
Ga jerin Lokutan Kiran sallan assalatu a biranen najeriya.
Birni Fijr (Assalatu ) Buda baki
Abuja Karfe 5:29am karfe 6:43pm
Kaduna Karfe 5:30am Karfe 6:41pm
Kano Karfe 5:25am Karfe 6:36pm
Maiduguri Karfe 5:06am Karfe 6:17pm
Sokoto Karfe 5:38am Karfe 6:48pm
Adamawa Karfe 5:08am Karfe 6:28pm
Bauchi Karfe 5:18am Karfe 6:31pm
Gombe Karfe 5:14am Karfe 6:26pm
Jigawa Karfe 5:20am Karfe 6:31pm
Kwara Karfe 5:38am Karfe 6:52pm
Kogi Karfe 5:31am Karfe 6:45pm
Lagos Karfe 5:43am Karfe 6:59pm
Plateau Karfe 5:19am Karfe 6:32pm
0 comments: