Yakin Badar shine yakin farko da aka yi tsakanin rundunar kafirai kuraishawa da musulunci karkashin jagorancin shugaban Halitta Annabi MUHAMMAD (S.A.W).
Duk da yawan kafiran makka Wanda yawansu ya kai mutum dubu 1000 Amma Allah (S.W.T) yaba Musulmi masu yawa 313 nasara akansu.
Yaki ne Wanda Allah Madaukakin Sarki tabbatarwa da kafiran duniya cewa nasararsa tana tare da Rundunar Annabi MUHAMMAD (S.A.W).
A yakin Badar an kashe kafirai 70 sannan aka kama 70, daga cikin wadanda aka kashe akwai Abu Jahl babban kafirin da ya kuntata ma fiyayyen Halitta Annabi MUHAMMAD (S.A.W) sai Umayyah ibn Khalaf.
A bangaren Musulmi mutum 14 ne Suka yi shahada 6 daga cikinsu Muhajirun Sai 8 Ansarawa, Sai 6 Khazraj da mutum 2 daga kabilan Aws.
Article Translation in English Language.
0 comments: