Tuesday, January 28, 2025

Zikirin da ake yi ranar Eid el Fitr (Karamar Sallah)


Zikirin da ake yi ranar Eid el Fitr (Karamar Sallah)

Eid el Fitr wanda da hausa aka fi sani da idin karamar Sallah ana gudanar da shine a ranar 1 ga watan Shawwal wato lokacin da aka ce an ga jinjirin watan Shawwal a ranar 29 ga watan Ramadan Ko kuma idan ba'a ga jinjirin watan ba sai a cika Azumin Ramadan din zuwa kwanaki 30.

Saboda haka rana ce da makamai suka sanar da cewa tana da matukar muhimmanci ga Al'ummar musulmi kasancewa Rana ce da Allah madaukakin sarki ke gafarta zunuban bayinsa da yi masu rahama Sakamakon ibadun da suka gudanar a watan Ramadan.

Haka zalika akwai zikirori da ake so mutum ya yawaita yi a wannnan rana ta idin karamar Sallah tun daga fitowarsa gida har zuwa dawo wansa.
wadannan zikirorin sune: 

"Allahu akbar, Allahu akbar, La ilaha illallah, Wallahu akbar, Allahu akbar wa lillahil hamd.”

Article Translation in English Language.

Eid el Fitr, which in English is known as the Eid of Small Prayer, is held on the 1st of Shawwal, that is, when the Shawwal crescent is seen on the 29th of Ramadan. Or if the crescent is not seen, then to complete the Ramadan fast for 30 days. 

Therefore, it is a day that weapons have announced that it is very important for the Muslim community as it is a day that God Almighty forgives the sins of his servants and makes them merciful as a result of the rituals they performed in the month of Ramadan. 

In the same way, there are zikrs that a person is asked to do often on this day of Eid al-Fitr from the time he leaves home until he returns home. 

These zikrs are: "Allahu akbar, Allahu akbar, La ilaha illallah, Wallahu akbar, Allahu akbar wa lillahil hamd."



SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 comments: