Zikirin safe da yamma addu'oi ne dake DA matukar tasiri ga musulmi ga rayuwarsa ta fannin lafiyarsa, sana'arsa da harkokinsa na yau da kullum.
"Saboda haka Kada ka/ki rafkana daga zikirori a rayuwarka/ki, musamman ma irin zikirorin safiya da maraice, da makamantansu, domin hakika shaidan yakanyi galaba ne akan duk wanda yake gafala daga yin addu'oi a rayuwarsa"
"Sau nawa wata musiba take shirin afkuwa gareka amma a dalilin addu'oin da ka kasance kana yi yau da kullum sai Allah ta'ala ya karkatar da wannan musibar izuwa wani gurin, sau nawa wani bala'in yake tunkaroka amma dalilin zikirorin da ka kasance kana yi sai Allah ya taƙaita wannan bala'i ya sauka a kan kayanka a maimakon ya sauka a karan-kanka"
"Haƙiƙa akwai falala a cikin yin zikirori a rayuwa, domin haƙiƙa shi zikiri kariya ne kuma garkuwa ne ga bawa, sannan kuma haƙiƙa Allah yana bawa bawansa lada idan ya kasance yana kiyaye yin zikiri musamman irin zikirin da ya tabbata a sunnah"
"Duk wanda yace SubhanAllahi Wa bi Hamdi سبحان الله وبحمده Sau ɗari a rana, za a kankare masa zunubansa koda kuwa sun kai misalin yawan kumfar kogi"
Article Translation in English Language.
Morning and evening dhikr are prayers that have a great impact on a Muslim's life in terms of his health, his profession and his daily activities.
"Therefore, do not refrain from dhikr in your life, especially morning and evening dhikr, and the like, because the devil is victorious over anyone who neglects to pray in his life."
"How many times a calamity is about to happen to you but because of the prayers that you have been doing every day, Allah Ta'ala diverts this calamity to another place, how many times a calamity approaches you but because of the dhikr that you If you are doing it, God will reduce this calamity and it will fall on your property instead of it falling on your head."
"Indeed there is benefit in doing dhikr in life, because dhikr is a protection and a shield for a servant, and indeed Allah rewards his servant if he keeps his dhikr, especially the kind of dhikr that is confirmed in the Sunnah"
"Whoever says SubhanAllahi Wa bi Hamdi سبحان الله وبحمده a hundred times a day, his sins will be forgiven even if they are like the foam of a river."
0 comments: