Wakar yabon Annabi gani a so wanda Zainab ambato ta rera waka ce da tayi fice a fadin najeriya da sauran kasashen dake amfani da harshen hausa.
Waka ce da zainab ambato ta rera domin yabon Annabi MUHAMMAD tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi Wanda ke nuna tsantsar kainarta dashi da ahalin gidansa.
Zaku iya kallon wakar idan kuka latsa wannan alamar dake kasa ko Kuma kuyi downloading cikin wayoyionku na salula.
Article Translation in English Language.
The song in praise of the Prophet, Gani a So, which Zainab Ambato, is a song that is popular throughout Nigeria and other countries that use the Hausa language.
It is a song that Zainab Amato sang in praise of the Prophet MUHAMMAD, may God's blessings and peace be upon him, which shows her sincerity towards him and his family.
You can watch the song if you click on this icon below or download it to your smartphone phone.
0 comments: