A cikin wannan mukalar ta yau za kawo maku yadda ake rubuta wasika zuwa ga aboki ko kawa ko wani amini/aminiya ko abokin kasuwanci ko karatu.
Wasaka zuwa ga aboki tana cikin jerin wasakan da a turance ake kira da informal letter, wato wasika ce wacce ake rubutata ga Wanda aka Saba hulda dashi na yau da kullum, kamar dai aboki ko Dan uwa ko yar uwa ko kuma mahaifi ko mahaifiya da dai sauransu.
Ba kamar Formal letter ba wacce ake rubutawa zuwa ga manyan mutane masu mukami ko matsayin gwamnati.
Saboda haka ana rubuta wasika zuwa ga abokine kamar haka.
za'a rubuta adireshinka da kwanan wata a bangaren dama a sama sannan sai ka rubuta wasikarka kamar haka.
Article Translation in English Language.
In this article today, I will show you how to write a letter to a friend or colleague, a business partner or study partner.
A letter to a friend is in the list of letters that in English is called an informal letter, is a letter that is written to someone who is in daily contact, such as a friend, brother or sister or father or mother. etc.
It is not like a formal letter which is written to high officials or government officials.
Therefore, a letter is written to my friend as follows.
Your address and date will be written in the upper right corner and you should write your letter like this.
0 comments: