* YADDA AKE ADDU'AR SADUWA DA AMARYA KO IYALI*
An sami ruwaya daga Ibn abbas Allah ya kara masa yarda yace: Manzon Allah ﷺ, yace: lallai idan ɗayanku zai jewa iyalinsa, (saduwar aure) to yace:
(بِسْمِ اللَّهِ اللَّهُمَّ جَنِّبْنَا الشَّيْطَانَ، وَجَنِّبِ الشَّيْطَانَ مَا رَزَقْتَنَا.)
"Bismillahi, Allahumma jannibnash-Shaiɗana, wa jannibish-shaiɗana ma razaƙtana" -Sahih al-Bukhari (3271)
"Da Sunan Allah. Ya Allah! Ka nisantar da shaidan daga gare mu. kuma ka nisantar da shaidan daga abin da Ka azurta mu da shi".
"Duk wanda yayi wannan addu'ar a wannan lokacin, to cikin ikon Allah idan Allah madaukakin sarki ya kaddara musu samuwar ɗa ko 'ya a tsakaninsu, to shaidan bazai cutar dashi ba inshaAllahu"
Article Translation in English Language.
There was a narration from Ibn Abbas, may God give him more approval, and he said: The Messenger of God, peace be upon him, said: Indeed, if one of you is going to go to his family, then he said:
"In the Name of God. Oh God! Keep the devil away from us. And keep the devil away from what You have provided us with".
"Whoever prays this prayer at this time, then by the power of God, if God the Most High decrees for them to have a son or daughter between them, then the devil will not harm him, God willing."
0 comments: