Surar da aka ambaci sunan Allah a kowace aya ita ce suratul Mujadala, ma’ana Husuma ko jayayya.
Suratul Mujadala wacce aka saukar a Madina ta haramta wani sakin aure na maguzawa:
surar ta dauki sunan ta ne daga sabani da aka yi magana a kai a aya ta 1 tsakanin matar da aka saki ta haka da Annabi (SAW).
Suratu tana goyon bayan mace.
Ya ci gaba da cewa, wadanda suka sabawa Allah da manzonsa, wadanda suka jibinci kansu da Shaidan a asirce, wadanda suka yi karya a cikin rantsuwarsu, suka yi wa Annabi (SAW) makirci, za su sha kashi da wulakanci a duniya da lahira. (aya 5 da 20), yayin da wadanda ke bangaren Allah za su yi nasara (aya 22).
Article Translation in English Language.
The surah which has mentioned Allah in every verse is Surah Al-Mujadala, meaning The Dispute.
A Medinan surah which disallows a specific pagan divorce practice: the surah takes its title from the dispute referred to in verse 1 between a wife who had been divorced in this manner and the Prophet (SAW).
The surah supports the woman. It goes on to state that those who oppose God and His messenger, who secretly ally themselves with Satan, who lie in their oaths and make intrigues against the Prophet (SAW), will be defeated and suffer humiliation both in this world and in the next (verses 5 and 20), while those on God’s side will triumph (verse 22).
0 comments: