Ayatul Kursi ita ce aya ta 255 a cikin suratul-Baqara, kuma ana kiranta da Ayar Al'arshi. Wasu na cewa Ayatul Kursiyyi aya ce mai karfi domin samun kariya daga shaidanu.
Ana son a rinka karanta ta bayan kowace sallah, haka kuma a duk safiya bayan Asuba da kuma yamma bayan sallar La'asar ko Magriba.
Article Translation in English Language.
Ayatul Kursi is the 255th verse of the second chapter of the Quran, al-Baqara 2:255. It is also known as the Throne Verse.
Some say that Ayatul Kursi is a powerful source of protection from devils. It is recommended to recite it after every prayer, as well as every morning after Fajr and evening after Asr or Maghrib.
0 comments: