Suratul ikhlas ita ce surah ta 112 a cikin Alkur'ani tana da ayoyi hudu, surah ce da take nuna kadaituwa da girman ubangiji mahaliccin kowa da komai.
Malamai sun yi umurnin karanta ta a matsayin samun waraka da Neman gafaran Allah. An samu Hadisi dake nuna cewa duk Wanda ya karantata sau uku daidai yake da ya karanta Alkur'ani mai girma.
* Qul huwa Allahu ahad: قُلْ هُوَ اللَّهُ أَحَدٌ
* Allahu assamad: اللَّهُ الصَّمَدُ
* Lam yalid wa lam yoolad: لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ
* Wa lam yakun lahu kufuwan ahad: وَلَمْ يَكُنْ لَهُ كُفُوًا أَحَدٌ
Tafsirin suratul Ikhlas shine:
"Ka ce (Ya Muhammad): "Shi ne Allah Makaɗaici."
"Allah-us-Samad (Mai wadatar da kai, wanda dukkan halittu suke bukata, ba ya ci kuma ba ya sha)".
"Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba"
"Kuma babu mai kamaiceceniya a gare Shi."
Article Translation in English Language.
Suratul Ikhlas is the 112th surah in the Qur'an and has four verses. The Ulama ordered to read it as a means of healing and asking for God's forgiveness.
There is a Hadith which shows that anyone who recites it three times is equal to reciting the Holy Qur'an.
The translation of Surah Al-Ikhlas is:
"Say (O Muhammad): 'He is Allah, the One'"
"Allah-us-Samad (The Self-Sufficient Master, Whom all creatures need, He neither eats nor drinks)"
"He begets not, nor was He begotten"
"And there is none co-equal or comparable unto Him"
0 comments: