Wakar 'rayuwa tana faruwa wuce wa take kamar ba'ayi ba' waka ce da mawakiyar yabon Annabi MUHAMMAD (S.A.W), Fatika Musa ta rera.
Wakar tana dauke da darasi na rayuwa da Kuma yadda mutum ke zama tarihi a bayan mutuwarsa.
Mawakiyar ta nuna yadda mutum ke fara rayuwa tun daga lokacin da yake cikin mahaifiyarsa har zuwa lokacin da aka haife shi, ya girma sanna tsufa ta zo mashi.
Wakar a dunkule tana nuna rayuwar Dan Adam a kididdige take kamar yadda Allah ya sanar da mu a cikin littafinsa mai tsarki, Alkur'ani.
Allah Madaukakin sarki ya bamu ikon rayuwa cikin Imani mu kuma mutu da Imani don matsayi da darajan fiyayyen Halitta Annabi MUHAMMAD (S.A.W).
Article Translation in English Language.
The song 'Rayuwa tana faruwa' is a song which was sung by Fati Musa, a singer of praise of Prophet MUHAMMAD (S.A.W).
The song contains life lessons and how a person becomes history after his death.
The singer shows how a person begins to live from the time he is inside his mother's womb until the time he is born, he grows up and old age riches him.
The song in general shows that the human life is in counted (numbers) as God has mentioned us in his holy book, the Qur'an.
May Allah Almighty give us the ability to live in faith and die in faith for the status and dignity of the best creation, Prophet MUHAMMAD (S.A.W)
0 comments: