Domin samun fassaran Alkur'ani mai girma fassaran Hausa zaka iya sauko da daya daga cikin wadannan manhajar cikin wayarka ta Android.
Wadannan Manhajojin Alkur'ani mai girma ne da aka kitkire su da fassaran Hausa kuma suna da saukin amfani a cikin wayoyin Android.
Article Translation in English Language.
In order to get a great Hausa translation of the Qur'an, you can download one of these apps in your Android phone.
These Qur'anic programs are great and have been created with Hausa translation and are easy to use in Android phones.
0 comments: