Thursday, December 12, 2024

Jerin Sunayen Yara mata da ma'anarsu a musulunci

  

Jerin Sunayen Yara mata da ma'anarsu  a musulunci

A cikin wannan mukalan mun tattaro maku Sunayen Lakani na Yara mata guda 50 wadanda za'a iya kiransu da Shi a matsayin sunan alkunya bayan sunan yanka. 

Article Translation in English Language.

In this article we have collected for you 50 Names for Girls that can be called as a nickname after their real names.

SUNNAYEN YARA MATA DA MA'ANAR SU:

1.Eeman (imani)

2. Ameerah (gimbiya)

3. Ihsan (kyautatawa)

4. Intisar (me nasara)

5.Husnah (kyakkyawa)

6.Mufida (me amfani)

7. Amatullah (baiwar ALLAH)

8. Ahlam (me kyawawan mafarkai)

9. Saddiqa (me gaskia)

10. Sayyada (shugaba)

11. Khairat (me alkhairy)

12. Afaf (kammamiya)

13.Basmah (murmushi)

14.Nasreen (wata flower ce me qamshi a gidan

Al-jannah)

15. Salima (me aminci)

16. Rauda (cikin masjid nabawi)

17. Samha (me kyau)

18. Siyama (me azumi)

19. Sawwama (me yawan azumi)

20. Kawwama (me sallar dare)

21.Nuriyya (haskakawa)

22. Noor (Haske)

23. Sabira (me hakuri)

24. Meead (alkawari)

25. Islam (muslunci)

26. Nawal (kyauta)

27. Afrah (farin ciki)

28. Mannal (wadata)

29. Faiza (babban rabo)

30. Hannaah (me tausayi)

31. Sajeeda (me yawan sallah)

32. Hameeda (godia ga ALLAH)

33. Afnan (bushasshen ganye)

34. Nabiha (me kwazo)

35. Kausar (ruwan alkausara na Al-jannah)

36. Yusura (me Sauki)

37. Abrar (me tsoran ALLAH)

38. Ikiram (me karamci)

39. Ikilas (kadaita ALLAH)

40. Iliham (me hikima)

41. Sa'ida (sauki)

42. Malikah (sarauniya)

43. Arfah (ranar arfah)

44. Rahma (rahmar ALLAH)

45. Niimatullah (niimar ALLAH)

46. Jawahir (dayiman)

47. Basira (me baseera)

48. Tauhidah (me tauhidi kadaita ALLAH)

49. Wa'at (alkawari)

50. Fadila ( falala ).

Da fatan iyaye za suke sanin Ma'anan sunayen

da suke radawa 'Ya 'yan su, Kada ake la'kari da

zamani ko don qarya a daurawa Yara munanan suna.


SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 comments: