Thursday, December 12, 2024

Hadisin Falalar Ranar Juma'a

Hadisin Falalar Ranar Juma'a

Juma'a rana ce mai matukar falala, wacce acikinta ne aka halicci annabi adam, acikinta ne aka shigar dashi aljannah sa'annan aka fito da shi daga cikinta, acikin ranar ne za'a tashi alƙiyamah, saboda haka mu yawaita yin salati ga shugaban halittu
-
"Manzon Allah ﷺ, Yace: hakika yana daga cikin mafi falalar ranakun ku (itace) ranar juma'a, (sabida haka) ku yawaita yi min salati acikinta, domin lallai haƙiƙa salatin ku abin bijirowa ne gareni"
صحيح أبي داود : (1531)

Haka zalika Annabi Muhammad (SAW) yace: 
“Duk mutumin da ya yi wankan Juma’a Kuma ya sanya turare, tare da sanya mafi kyawun tufafinsa, sannan ya tafi masallaci yayi sallolin nafila ba tare da cutar da kowa ba, ya kuma yi shiru yayin da liman ke huduba har sai da yayi sallah. Za'a gafarta masa dukkan zunubansa tsakanin wannan Juma’an da ta gaba”.

Article Translation in English Language.

"Friday is a very blessed day, in which Prophet Adam was created, in which he was admitted to paradise and then he was brought out of it, in which the resurrection will be raised, so we should often pray (Salute) for the Prophet (S.A.W).

The Messenger of God, peace be upon him, said: 
"Indeed, Friday is one of the most blessed of your days, (therefore) pray for me often on it, because indeed your prayer is a blessing to me." Sahih Abi Dawud : (1531) 

Prophet Muhammad (PBUH) also said: 
"Any person who takes a bath on Friday and puts on perfume, puts on his best clothes, then goes to the mosque and prays Nafila without harming anyone, and remains silent while the imam preaches until he prayer. All his sins will be forgiven between this Friday and the next."

SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 comments: