Saturday, December 7, 2024

Arrijalu Qawwamuna ‘Alan Nisa Meaning


Suratul nisa sura ce Wanda Allah Madaukakin sarki yayi magana akan hukunce-hukuncen aure da zamantakewar miji da mata da hakkokin da ya rataya akan junansu .
Haka zalika da yawan mutane suke kallon aya ta 34 a matsayin wacce ke nuni da fifikon maza akan mata inda wasu Malaman ke mata fassara da cewa Allah na nufin maza suna da fifiko ne akan mata, yayin da wasu Malaman ke fassara ta a matsayin aya ce dake nuni da cewan maza majibantar dukkannin lamuran mata ne.
Ga fassarar ayar:

Suratul Nisa is a surah in which Allah the Almighty talks about the rulings of marriage and the relationship between husband and wife and the rights that each have upon one another. 
In the same way, many scholars translated verse 34 as indicating the superiority of men over women, while some indicating that men are the guardians of all women's affairs. 

Here is the translation of the verse:

الرِّجَالُ قَوَّامُونَ عَلَى النِّسَاءِ بِمَا فَضَّلَ اللَّهُ بَعْضَهُمْ عَلَىٰ بَعْضٍ وَبِمَا أَنْفَقُوا مِنْ أَمْوَالِهِمْ ۚ فَالصَّالِحَاتُ قَانِتَاتٌ حَافِظَاتٌ لِلْغَيْبِ بِمَا حَفِظَ اللَّهُ ۚ وَاللَّاتِي تَخَافُونَ نُشُوزَهُنَّ فَعِظُوهُنَّ وَاهْجُرُوهُنَّ فِي الْمَضَاجِعِ وَاضْرِبُوهُنَّ ۖ فَإِنْ أَطَعْنَكُمْ فَلَا تَبْغُوا عَلَيْهِنَّ سَبِيلًا ۗ إِنَّ اللَّهَ كَانَ عَلِيًّا كَبِيرًا 

"Maza su ne majiɓintan mata, saboda Allah Ya fifita ɗayansu a kan ɗayansu, kuma saboda abin da suke ciyarwa daga dukiyarsu. 

Don haka salihai mata masu biyayya ne (ga Allah da mazajensu), kuma masu kiyaye mutuncinsu ne idan mazajensu basa nan daga abin da Allah ya umarce su da kiyayewa (misali farjinsu, dukiyar mazajensu, da sauransu). 

Saboda haka wadanda kuka ga munanan dabi'u game da su, ku yi masu wa'azi (da farko), sannan, ku kaurace masu a makwanci, ko kuma ku doke su kadan, amma idan sun koma zuwa ga biyayya, to, kada ku kyamace su.  
Lalle ne Allah Ya kasance Madaukaki, Mai girma". (An-Nisa 4:34)

"Men are the protectors and maintainers of women, because Allah has made one of them to excel the other, and because they spend (to support them) from their means. Therefore the righteous women are devoutly obedient (to Allah and to their husbands), and guard in the husband's absence what Allah orders them to guard (e.g. their chastity, their husband's property, etc.). 
As to those women on whose part you see ill_conduct, admonish them (first), (next), refuse to share their beds, (and last) beat them (lightly, if it is useful), but if they return to obedience, seek not against them means (of annoyance). Surely, Allah is Ever Most High, Most Great".  (An-Nisa 4:34)


SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 comments: