An ruwaito cewa daga nana Aisha (R.A) tace idan wani daga cikinsu yayi rashin lafiya Annabi (S.A.W) na shafa wurin radadin ciwon sannan ya karanta wannan addu'ar domin samun lafiya:
اللَّهُمَّ ربَّ النَّاسِ ، أَذْهِب الْبَأسَ ، واشْفِ ، أَنْتَ الشَّافي لا شِفَاءَ إِلاَّ شِفَاؤُكَ ، شِفاءً لا يُغَادِرُ سقَماً
Allahumma Rabban-naas, azhibil-ba’s, washfi antash-Shaafi laa shifaa’a illaa shifaa’uka, shifaa’an laa yughaadiru saqamaa
Ya Allah Ubangijin ’Yan Adam, Ka kawar da wahalan ciwon. Ka warkar da ni, kasancewar Kai kaɗai ne Mai warkarwa kuma babu magani sai naka, shi ne wanda baya barin cuta.
(Al-Bukhari)
Article Translation in English Language.
It was narrated that Aisha (R.A) said that when one of them fell ill, the Prophet (S.A.W) would rub the sore spot and then recite this prayer for recovery:
Oh God, Lord of mankind, remove the suffering of the disease.
Heal me, because You are the only Healer and there is no cure except Yours, You are the one who does not leave sickness. (Al-Bukhari)
0 comments: