"An karɓo daga abiy hurairata Allah ya ƙara masa yarda yace:
Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama Yace: idan ɗayanku yaje ma shinfiɗar kwanciyarsa, to ya riƙe cikin izarina ya karkaɗe makwancinsa, kuma ya ambaci sunan Allah, domin shi lallai baisan menene ya bariba a bayansa akan shinfiɗarsa ba, kuma idan yaso kwantawa to ya kwanta da gefensa na dama sai ya karanta (wannan addu'ar)
-
"سُبْحَانَكَ اللَّهُمَّ رَبِّي بِكَ وَضَعْتُ جَنْبِي وَبِكَ أَرْفَعُهُ إِنْ أَمْسَكْتَ نَفْسِي فَاغْفِرْ لَهَا وَإِنْ أَرْسَلْتَهَا فَاحْفَظْهَا بِمَا تَحْفَظُ بِهِ عِبَادَكَ الصَّالِحِينَ"
-
"Subhanaka Allahumma rabbiy bika wada'atu janbiy wa bika arfa'uhu, in-amsakta nafsiy fagfir laha, wa-in arsaltaha fahfaz'ha bima-tahfazu bihi ibadas-saliheena"
-
Tsarki ya tabbata gareka ya Allah, da sunanka na kwantar da haƙarƙarina kuma da sunanka nake tashinsa, idan ka karɓi rayuwata, to kayi mata gafara, idan kuma ka saketa, to ka kiyayeta da abinda kake kiyaye bayinka salihai".
Article Translation in English Language.
"It was narrated from Abiy Hurairata (RA) said:
The Messenger of God, may God bless him and grant him peace, said:
When one of you goes to sleep, he should hold his stomach and shake his bedsheet, and mention the name of God, because he does not know what is behind him on his sleep, and if he wants to lie down, he should lie down on his right side and recite (this prayer).
Glory be to you, O God, in your name I rest my ribs and in your name I raise them.
If you take my life, then forgive me, and if you awake me, then protect me with what you protect your pious servants.
0 comments: