Annabi yunus (AS) ya roki Allah Madaukakin sarki domin fitar da shi daga cikin kifi bayan ya tafi ya bar Al'ummar da Allah ya umurce shi da ya kira su zuwa ga kadaita Allah shi kadai bayan sun bijire mashi.
A lokacin da Allah ya aiko Annabi yunus zuwa ga mutanenshi sun bijire ma Kiran Allah lamarin da yasa Annabi yunus ya roki Allah da ya halakar da su, Amma sai Allah ya jinkirta masu har zuwa kwana 40 arba'in ko zasu tuba,
Amma duk da haka Suka ki tuba sai gab da zuwan azabar Allah, Wanda hakan yasa Annabi yunus ya bar garin a jirgin ruwa.
Ana cikin tafiya jirgin ruwan ya samu hatsari Inda matukin jirgin ya jefo Annabi yunus cikin ruwa daga bisani kifi ya Hadiye shi.
A lokacin da yake cikin cikin wannan kifinne yayi wannan Addu'ar.
"لَّآ إِلَٰهَ إِلَّآ أَنتَ سُبْحَٰنَكَ إِنِّى كُنتُ مِنَ ٱلظَّٰلِمِينَ"
"La ilaha illa anta subhanaka inni kuntu minaz zalimin".
Tsarki ya tabbata a gare Ka (Allah),
babu abin bautawa da gaskiya Sai kai lallai na kasance daga cikin wadanda Suka Saba maka".
Article Translation in English Language.
Prophet Yoonus was sent to his people to guide them to worship only Allah and leave their sinful ways.
Despite his efforts, only a few believed. In frustration, Yoonus asked Allah to punish his people. Instead, Allah told him to give them 40 more days to repent.
When they still refused, Yoonus warned them of impending punishment, and they eventually repented, earning Allah’s forgiveness.
Meanwhile, Yoonus boarded a ship, which was hit by a storm. The sailors threw him overboard, and he was swallowed by a whale.
Inside the whale’s belly, Yoonus prayed, “There is no god but You, glorified are You, I was among the wrongdoers.” (Quran 21:87) Allah rescued him, and Yoonus returned to his people, who welcomed him back.
The prayer Yoonus made inside the whale is special and blessed. Allah accepts the prayer of anyone who recites it, making it a blessing for all Muslims.
The meaning of the this Dua in English is
"None has the right to be worshipped except You; Glory be unto You. Indeed I have been from the wrongdoers".
0 comments: