Addu'ar barka da juma'a, Addu'a ce da musulmai ke yi wa junansu ranar Juma'a domin fatan Alkhairi da rokon Allah (S.W.A) ya sadar da su falalar da ake samu a wannan ranar ta Juma'a.
A cikin wannan mukalar mun kawo maku wasu daga cikin nauikan kalaman fatan Alkhairi da Addu'o I da ake yi wa juna domin fatan samun yardar Allah madaukakin sarki.
"Juma'a rana ce mai matuƙar falala, wacce acikinta ne aka halicci annabi adam, acikinta ne aka shigar dashi aljannah sa'annan aka fito da shi daga cikinta, acikin ranar ne za'a tashi alƙiyamah, sabida haka mu yawaita yin salati ga shugaban halittu"
-
"Manzon Allah ﷺ, Yace: haƙiƙa yana daga cikin mafi falalar ranakun ku (itace) ranar juma'a, (sabida haka) ku yawaita yi min salati acikinta, domin lallai haƙiƙa salatin ku abin bijirowa ne gareni"
صحيح أبي داود : (1531)
" Ina Rokon Allah ya biya maka dukkan bukatunka na Alkhairi, ya kara maka Imani da lafiya, ya kuma kara maka madatuwan zuci" Barka da Juma'a
Article Translation in English Language.
Friday supplication is a Dua that Muslims say to each other on Friday in order to hope for good and ask Allah (S.W.A) to give them the blessings that are available on this Friday.
In this article we have brought you some of the types of good wishes and prayers that are said to each other in order to get the favor of God Almighty.
"Friday is a very blessed day, in which Prophet Adam was created, in which he was admitted to paradise and then he was brought out of it, in which the resurrection will be raised, so we should often pray for head of the universe" -
"The Messenger of God, peace be upon him, said: Indeed, Friday is one of the most blessed of your days, (therefore) pray for me often on it, because indeed your prayer is a blessing to me." - Sahih Abi Dawud : (1531)
Here are some of Friday good wishes.
"I am asking God to grant you all your needs for good, to increase your faith and health, and to increase your heart" Good Friday
0 comments: