Kasar da ake Kira da Kasar Sham itace Kasar Syria wacce take nahiyar gabas ta tsakiya, ta yi iyaka da Kasar turkiya ta bangaren arewa Sai Kasar Lebanon ta bangaren yamma Sai Kasar Iraqi da Jordan ta bangaren Kudu.
Kasar Sham kasa ce mai dunbin tarihi a duniya wacce manya-manyan bayin Allah suka rayu a cikinta, duk da cewa Kasar Sham din da aka sani a shekaru masu yawa yanzu fadinta ya ragu sosai Sakamakon sauye-sauyen da aka rinka samu na mulki da yake-yake a tsakanin Daulolin Kasashen Larabawa.
Article Translation in English Language.
The country called Sham is the country of Syria which is located in the middle east continent, it borders with Turkey in the north and Lebanon in the west and Iraq and Jordan in the south.
The country of Sham is a country with a long history in the world in which great servants of God lived, even though the country of Sham that was known for many years has now decreased greatly due to the changes that have been made in the government. - it is among the kingdoms of the Arab countries.
0 comments: