Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi yana da jikoki guda 9 ne Wanda 'ya'yansa Zainab da Rukayyah da Fatima suka haifa.
Zainab Bintu muhammad, wacce ta auri Abu al-As ibn al-Rabi' inda su ka hafi 'ya'ya biyu.
Ali
Umama
Fatima Bintu Muhammad, wacce ta auri sahabin Manzon Allah Imam Ali (RA) inda suka aifi 'ya'ya biyar.
Hassan
Hussain
Muhsin
Zaynab
Umm Kulthum
Rukayyah Bintu Muhammad, Wacce ta auri Sahabin Manzon Allah Sayyidina Uthman bin affan inda suka aifi 'ya'ya biyu.
Abdallah
Fadl ibn Uthman
Article Translation in English Language
The Messenger of God, peace and blessings of God be upon him, has 9 grandchildren born to his children Zainab, Rukayyah and Fatima.
Zainab bintu muhammad, who married Abu al-As ibn al-Rabi' and they had two children.
Ali
Umama
Fatima Bintu Muhammad, who married the companion of the Messenger of God Imam Ali (RA) and they had five children.
Hassan
Hussain
Muhsin
Zaynab
Ummu Kulthum
Rukayyah Bintu Muhammad, who married the Companion of the Messenger of God, Sayyidina Uthman bin Affan, where they had two children.
Abdallah
Fadl ibn Uthman
0 comments: