Friday, November 22, 2024

Shekarun dabbobin layya

 

Shekarun dabbobin layya

Layya ibada ce da Al'ummar Musulmi ke gudanarwa a ranar 10-12 ga watan Dhul hijjah na kowace shekara ga wanda Allah yaba iko yi, Yin layya ba farilla bane amma Sunnah ce mai karfi kuma ta na falala kwarai. 
Saboda haka ne muka kawo maku ire-iren dabbobin da ake layya da su da kuma shekarun dabbobin layyan. 

*DABBOBIN DA AKE YIN LAYYA DASU*
                    Jinsi huɗu ne
-
*RAGO KO TUNKIYA;*
"Rago ko tunkiya suna isa yin layya ne a lokacin da suka kai shekara ɗaya da haihuwa ko sama da haka"
-
*BUNSURU KO AKUYA;*
"Bunsuru ko akuya suna isa yin layya ne a lokacin da suka kammala shekara biyu, sun shiga cikin ta uku"
-
*BIJIMIN SA, KO SANIYA;*
"Sa, ko saniya, suna isa yin layya ne a lokacin da suka kammala shekara biyu, sun shiga cikin ta uku"
-
*TAGUWA KO RAƘUMI;*
"Taguwa ko raƙumi suna isa yin layya ne a lokacin da suka kai shekara biyar"

Wallahu a'alamu. 

Article Translation in English Language.

Layya is a ritual performed by the Muslim community on the 10th-12th of the month of Dhul Hijjah every year for those whom Allah has given the power to perform. 

That is why we have brought you the types of animals that are eligible and the age of the each animal required before it is allowed to do Ritual Qurbani with. 

*THE ANIMALS THAT ARE ELIGIBLE* 

There are four genders - 

*LAMB OR SHEEP;* 

"Lambs or sheep are old enough to be born when they are one year old or more" - 


*GOATS;* 

"Boats or goats are old enough to cast spells when they complete two years, they enter the third year" - 

*BULL, OR COW;* 

"A cow, or a cow, they are old enough to be charmed when they complete two years, they enter the third." - 

*TAIL OR CAMEL;* 

"A camel or a camel is old enough to breed when they are five years old." 


SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 comments: