Wednesday, November 13, 2024

Nawane ZAKKAR Miliyan daya?

 Nawane ZAKKAR Miliyan daya?


jama'a barkanmu da warhaka, a yau zamu kawo maku yadda zaku fitar da zakkar kudi kamar yadda Shari'ar musulunci ta zartar bisa koyarwar Annabi muhammadu tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi.

ita dai zakkar kudi ana fitar da itace bisa la'akari da nisabin zakka a lokacin da mutum zai fitar, kuma ita zakka ana fitar da ita ne sau daya a shekara a.

Menene nisabin Zakka?
nisabin zakka shine kimar yawan kudin da mutum zai fitar a matsayin zakka kuma ana amfani da darajan zinare ne wajen fitar da zakkan Kamar yadda addinin musulunci ya zartar.
duk wanda dukiyarshi takai darajan gram 87.48 na zinare to wajibe ne ya fitar da Kashi 2.5% cikin dari na dukiyarsa.

saboda haka ga duk wanda zai fitar da zakka sai yasan darajan zinare a Kasuwan duniya sannan Sai ya kimanta kudin gram 87.48 na zinaren, idan kudinshi yakai yawan haka dole ya fitar da zakka.

Don haka Bari mu gani Nawa mutum yawan kudin da mutum zai tara kafin ya fara fitar da zakka.

darajan zinare daya a kasuwar duniya yanzu shine $76.75 na Dalar Amurka, wato naira N127,405 akan farashin N1,660 ga kowace dalar Amurka $1.

kenan zamu rubanya Naira N127,405 da nisabin zakka gram 87.48 wanda zai baka N11,145,389.4
wanda shine adadin yawan kudin da Sai musulmi ya tara sannan zakka ta wajaba a gare shi, inda Zai kasa dukiyarsa gida 100 sannan ya fitar da adadin kaso 2.5 cikin darin. 

Kashi 2.5/100 na N11,145,389.4 Zai baka N278,635.

Saboda haka duk miliyan daya zaka fitar da naira N25,000 kenan.
Wallahu A'alamu.

Article Translation in English Language

Greetings people, today we will bring you how to pay zakat according to Islamic Shari'a according to the teachings of the Prophet Muhammad, peace and blessings of God be upon him. 

Zakat is an Arabic word that means "giving to charity" or "giving to the needy". It is one of the five pillars of Islam, along with prayer, fasting, pilgrimage, and belief in Allah and the Prophet Muhammad.

What is the amount of Zakat? nisab zakah is the value of the amount of money that a person will pay as zakah and the value of gold is used to pay zakah as prescribed by Islam. 
Anyone whose wealth is worth 87.48 grams of gold is obliged to pay 2.5% of his wealth. Therefore, anyone who wants to pay zakat must know the value of gold in the world market and then estimate the price of 87.48 grams of gold, if his money is that much, he has to pay zakat. 
So let's see how much money a person has to save before starting to pay zakat. 
The value of one gold in the world market is now $76.75 of the US Dollar, that is N127,405 naira at the price of N1,660 for every US $1.

That's how we multiply N127,405 naira by 87.48 grams of zakat which will give you N11,145,389.4 which is the amount of money that a Muslim will accumulate before zakat is obligatory for him, where he will divide his 100 wealth and take out 2.5 percent of the hundred. 2.5/100 of N11,145,389.4 will give you N278,635. 

Therefore, for every one million you will take out N25,000 naira.

SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 comments: