Mafi karancin Sadakin aure a halin yanzu a shine N120,061 Kamar yadda kwamitin Duban wata na fadar sarkin musulmi a Najeriya ya sanar a shafinsa na X (twitter).
Sadaki adadin kudi ne da namiji ke bayarwa ga macen da zai aura don nuna ikhlasi da jajircewarsa ga aure wanda kuma ke nuna ma'anar nauyi da wajibci akan Shi, kuma wajibi ne mutum ya bayar da Sasakin ko kafin daura auren ko lokacin daura auren Ko kuma a matsayin bashi ya biya bayan an daura auren.
Article Translation in English Language:
The minimum dowry is currently N120,061 as announced by the Moon sight Committee of the Palace of the sultan of sokoto in Nigeria on its page X (twitter).
Dowry is the amount of money that a man gives to the woman he will marry to show his sincerity and commitment to marriage, which also shows the sense of responsibility and obligation on him, and it is obligatory for a person to give the Dowry either before or during the marriage.
and as a debt he has to pay after the marriage.
0 comments: