Gaisuwar barka da Shan ruwa gaisuwane da musulmai Ke yiwa junansu a lokacin da akayi Buda bakin azumin watan Ramadan, yawanci Addu'a ne ga juna da fatan Alkairi, amma a wasu lokutan 'yan Mata da samari na hadawa da kalmonin soyayya a tsakaninsu domin kara dankon soyayyarsu.
a cikin wannan mukalar mun kawo maku jerin sakwannin barka da Shan ruwa cikin harshen Hausa da na English domin aika wa 'yan uwanku da abokan arziki da masoya.
"May Allah’s immaculate grace and exceptional wisdom conquer your life as you celebrate this holy month of Ramadan. Have a blessed and peaceful Iftar".
"Happy Iftar Greetings to all my Muslims friends May this Iftari lead you towards the happiness and blessings of Allah".
"May this beautiful month brings lots of happiness for you And builds a way of happier life, Happy Iftar".
Domin taya abokin ka/kawarki murnan Shan ruwa ko buda baki sai ka tura da wannan
"May the sweetness of this Iftar bring joy to your heart and peace to your soul. Sending you warm wishes and love on this blessed occasion. Iftar Mubarak, my friend!"
0 comments: