Wednesday, November 27, 2024

Addu'ar da ake yi wa mamaci


Addu'ar da ake yi wa mamaci


Addu'ar da ake yi wa mamaci itace Addu'ar da Manzon Allah (S.A.W) ya koyar a lokacin rayuwarsa kamar yadda ya zo a Sahih Bukhari shafi na (963).


اللَّهُمَّ اغْفِرْ له وَارْحَمْهُ وَعَافِهِ وَاعْفُ عنْه وَأَكْرِمْ نُزُلَهُ وَوَسِّعْ مُدْخَلَهُ

Ya Allah ka gafarta ma shi/ta kayi ma shi/ta rahama, ka Kare shi/ta ka kuma jikan shi/ta ka kyautata makomar sa/ta ka yalwata makwancin shi/ta. 


وَاغْسِلْهُ بمَاءٍ وَالثَّلْجِ وَالْبَرَدِ وَنَقِّهِ مِنْ اَلْخَطَايَا كَمَا نَقَّيْتَ الثَّوْبُ الأبْيَضُ مِنَ الدَّنَسِ

Kuma ka wanke shi/ta da ruwa mai tsafta da ruwan sanyi ka tsarkake shi/ta daga duk wani kuskure kamar yadda fararen tufafi suke tsarkakewa.


 وَأَبْدِلْهُ دَارًا خَيْرًا مِن دَارِهِ، وَأَهْلًا خَيْرًا مِن أَهْلِهِ 

Kuma ka shigar da shi/ta aljanna, ka kare shi/ta daga azabar kabari da azabar wuta.

Article Translation in English Language.

The prayer for the deceased is the prayer that the Messenger of God (S.A.W) taught during his life as compiled in Sahih Bukhari page (963). 

O Allah, forgive him/her, have mercy on him/her, protect him/her and protect him/her, make his/her future better and increase his/her future. 

And wash him/her with clean and cold water and purify him/her from any mistake as white clothes purify. 


And take him/her to paradise, protect him/her from the torment of the grave and the torment of the fire.



SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 comments: