Thursday, November 28, 2024

Addu'ar da ake wa jaririn da aka haifa

 


Addu'a abu ne da kowane musulmi ke dauka da matukar muhimmanci musamman idan ta kasance ga iyalinsa ne ko kankin kansa ne.

Saboda haka ne ma Addinin musulci ya koyar da Al'ummar musulmi Addu'a a kowace irin mu'amula ta rayuwarsu.

A cikin wannan mukalan zamu kawo maku addu'ar da ake yin wa jariri da mahaifansa idan Allah ya azurtasu da samun karuwa na haihuwa.

Sayyiduna Hasan al-Basri ya bayar da shawaran cewa mutum ya taya mahaifa murnan samun karuwan haihuwa da wannan addu'ar.


بَارَكَ اللَّهُ لَكَ فِي الـمَوْهُوبِ لَكَ، وَشَكَرْتَ الوَاهِبَ، وبَلَغَ أشُدَّهُ، وَرُزِقْتَ بِرَّهُ.

"Allah ya saka maka da baiwar da ya yi maka, kuma ya baka damar godema wanda ya yi maka wannan baiwar, 
Allah yasa yaron yakai shekarun balaga, kuma ya baka hakkin Kula da shi”.

Ko kuma wannan Addu'ar:

جعله الله مباركاً عليك وعلى أمة محمد صلى الله عليه وسلم

Allah Ya sa yaron ya zama albarka a gare ku, kuma albarka ga al’ummar Annabi Muhammadu (S.A.W)”.

Article Translation in English Language.

Prayer is something that every Muslim considers very important, especially if it is for his family or himself. 

That is why the Muslim religion teaches the Muslim Ummah to pray in every aspect of their lives. In this article, we will bring you the prayer that is made for the baby and its parents if God provides them with an increase in fertility. 

Sayyiduna Hasan al-Basri suggested that a person should congratulate the mother for having an increase in fertility with this prayer.

May God bless you with the gift he gave you, and give you the opportunity to thank the one who gave you this gift, God made the child reach the age of maturity, and gave you the right to take care of him". 

Or this Prayer:

May God make the child a blessing for you, and a blessing for the nation of Prophet Muhammad (S.A.W)".



SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 comments: