Thursday, November 28, 2024

Adadin yawan kwanakin Jinin haila (Jinin A'ada)

 Adadin yawan kwanakin Jinin haila (Jinin A'ada)

Mafi Karancin Kwanakinsa Bashi Da iyaka, ma'ana ba mamaki a awa daya ki yi al'ada ta dauke miki ko minti biyar ki yi ta dauke ko kwana daya ko ki yi kwana goma sha biyar, amma mafi yawansa baya haura kwana goma sha biyar (15) to ba jinin haila ba ne ya zama jinin (istahala). 

MAFARIYA: Wacce ta zama mafariya ce, wadda ma'ana yanzu ta fara yin al'ada, a nan za ta zauna ne ta saurari iya kwanakin da za ta yi tana yin al'adar, idan ta ga bayan kwana da (1) ko (2) ko (3) ko (4) ko (5) har izuwa kwana goma sha biyar (15) jini ya yanke kuma bai kara dawowa ba to (Alhamdu lillahi) to sai ta je ta yi wanka ta samu tsarki ke nan. 

Idan kuma tana ta kirgawa tun daga ranar da ta fara ta ga har kwana goma sha biyar (15) bai dauke ba to, sai ta je ta yi wanka ya zama jinin (itahala) jinin cuta, domin ta ci gaba da duk harkar ibadar ta.

Allahu A'alamu.

Article Translation in English Language.

The shortest number of days is unlimited, which means that it is not surprising if you have a period for one hour or five minutes and it lasts for a day or fifteen days, but most of it does not exceed fifteen days. (15) then it is not the menstrual blood that becomes the blood (istahala). 

BEGINNER: The one who is a beginner, who means she has just started menstruating, she will sit here and listen to how many days she will be menstruating, if she sees after sleeping with (1) or (2) or (3) or (4) or (5) until fifteen (15) days later, the blood stopped and did not come back, then (Alhamdu Lillahi) then she went to take a bath and became pure. 

And if she is counting from the day she started and she sees that fifteen (15) days have not passed, then she has to go and take a bath and the blood (itahala) becomes the blood of the disease, so that she can continue with all her acts of worship. 

Allah knows.


SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 comments: