Saturday, August 24, 2024

Fassarar Salatul Fatih

Fassarar Salatul Fatih

Salatul Fatih salatin Annabi ne Wanda mabiya darikar tijjaniya yawanci suka fi karantashi domin kai gaisuwa da girmamawa ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi.
Wajibin duk Wani musulmine ya lizamci yima Annabi (S.A.W) salati Kamar yadda Allah madaukakin sarki ya umurce mu a cikin Alkur'ani mai Girma a cikin suratul Baqarah Aya ta 234.

FASSARAN SALATUL FATIHIH:

AYYIDNA MUHAMMAD,
"Ya ALLAH! Kayi Salati Ga Shugabanmu ANNABI
MUHAMMADU S.A.W"
.
*AL-FATIHI LIMA UGLIQA,
"Wanda Ya Bude Abinda Yake Boye(Kafin ANNABI
S.A.W Ya Bayyana Komai Yana Cikin Taskar ALLAH
Sai Da Ya Zo Ya Bude)"
.
*WAL-KHATIMI LIMA SABAQA
"Wanda Ya Zama Cikamakin Dukkan Annabawa Da
Suka Gaba Ce Shi"
.
*NASIRIL HAQQI BIL HAQQI,
"Wato Shi ANNABI (S.A.W), Mai Taimakon Gaskiya
Da Gaskiya Ne,
.
Qur'ani Yana Cewa:'WA AMINU BIMA NUZILA ALA
MUHAMMADIN WAHUWAL HAQQU"
.
*WAL HADI ILA SIRADIKAL MUSTAQIM'
"Mai Shiryarwa Zuwa Hanya Madaidaiciya, Haka
ALLAH(S.W.T) Ya Fada Masa:'WA INNAKA LA
TAHDI ILA SIRADIL MUSTAQIM"
.
*WA ALA ALIHI HQQA QADRIHI WAMIQDARIHIL
AZIM,
"Ya ALLAH Idan Zaka Masa Salatin Ka Sanya Hadda
Mutanen Gidansa, Kuma Ka Masa Salatin
Gwargwadon Girmansa a Wajenka, Dama Kai Kasan
Shi, Ka Kuma San Girmansan Nan Dai Wanda Ya Kai
Matuqa"
.
Wannan Ita Ce SALATUL FATIH Da Wasu Suke Zagi,
Dukkanta Tana Cikin Qur'ani Mai Girma, Kuma
Dukkan Lafuzan Cikinta Daukakar Darajar ANNABI
(S.A.W) ne, Ba Qasqantar Da shi bane, ballenta ku
Qita har ma wasu suna zagin ta,
.
.
Allah ya bamu Albarkan Salatil Fatihi Bijahi S.A.W.

Article Translation in English Language.

Salatul Fatih is the Salat of the Prophet, which the followers of the Tijjaniya sect usually recite to send greetings and respect to the best creature, Prophet Muhammad, may God's peace and blessings be upon him.

It is compulsory to every Muslim to send a special salutation upon the Prophet MUHAMMAD (S.A.W) as Allah the Exalted commanded us in the Holy Qur'an in Surat al-Baqarah verse 234.

Translation of salatul fatihi in English Language.
• O Allah, send prayers upon our master Muhammad, 
• the opener of what was closed, and 
• the seal of what had preceded, 
• the helper of the truth by the Truth, and the guide to Your straight path. May Allah send prayers upon his Family according to his greatness and magnificent rank.

اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَىٰ سَيِّدِنَا مُحَمَّدٍ ❁ الْفَاتِحِ لِمَا أُغْلِقَ ❁ وَالْخَاتِمِ لِمَا سَبَقَ ❁ نَاصِرِ الْحَقِّ بِالْحَقِّ ❁ وَالْهَادِي إِلَىٰ صِرَاطِكَ الْمُسْتَقِيمِ ❁ وَعَلَىٰ آلِهِ حَقَّ قَدْرِهِ وَمِقْدَارِهِ الْعَظِيمِ


SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 comments: