Kamar dai yadda wannan kungiya mai Albarka ta saba gudanar da muhadarori duk shekara a lokacin gabatowar watan Ramadan mai Albarka, bana ma inshaAllah zata gudanar da irin wannan Muhadarorin domin tunatar da 'yan uwa Musulmi yadda ake gudanar da wannan muhimmiyar ibadar wacce daya ce daga cikin shika-shikan musulunci guda biyar tare da Abubuwan da ake so duk mai yin azumi ya kiyaye domin samun rabauta a lokacin wannan wata mai Albarka.
wadannan sune jerin Unguwannin da za'a gudanar da wannan muhadarorin a cikin masallatan da aka zaba.
1- Masallacin Gidan malamai Layin Zomo.
2- Masallacin na hanya Layin Gidan sarkin Samaru, Samaru.
3- Masallacin Juma'an Dogarawa
4- Masallacin Tohu dake gefen hanyar zuwa sakadadi daga Dogarawa.
5- Masallacin Juma'an Hayin Ojo
6- Masallacin Gaban filin idin Hayin Ojo .
Article Translation in English Language.
Just as this blessed organization used to hold preaching every year during the coming of the blessed month of Ramadan.
This year too, God willing, it will hold such preaching in order to remind the Muslim brothers and sisters how to conduct this important act of worship which is one of the five pillars of Islam along with the desirable things that every muslim should keep in order to get blessings during this blessed month.
these are the list of neighborhoods town where this preaching will be held in the selected mosques.
0 comments: