Tuesday, April 30, 2024

Muhadaran Goron sallah mai taken "Wajabcin 'ya'ya akan Iyayensu"


InshaAllahu a ranar Lahadi  28 ga watan April 2024 ne wannan kungiya mai Albarka zata fara gudanar da muhadaran Goron sallah karama kamar yadda ta saba duk shekara mai taken "Wajabcin Tarbiyar 'ya'ya akan iyayensu'. 

Article Translation in English Language.
God willing, on Sunday 28th April 2024, this blessed organization will start holding a preaching as usual every year with the theme 
"The Obligation of parents for Raising their Children with good character".

Sunayen Unguwannin da za'a gudanar da Muhadarorin.

1. Masallacin Dogarawa ( Mai gabatarwa Mal. Sunusi Yusuf khalifa) Lahadi 28 April, 2024

2. Masallacin na hanya, Samaru ( Mai Gabatarwa Mal. Umar Muhammad Annafawy) Litinin 29 April, 2024.

3. Masallacin Tohu, Hanyar Sakadadi ( Mai gabatarwa Imam Mal. Musa Umar) Talata 30 April, 2024.

4. Masallacin Juma'an Hayin Ojo (Mai gabatarwa Mal. Muhammad Sani Suleiman) Alhamis 02 May, 2024.

5. Masallacin Gidan Malamai Layin Zomo (Mai gabatarwa Mal. Umar Muhammad Annafawy) Juma'a 03 May, 2024.

6. Masallacin Gaban filin idin Hayin Ojo (Mai gabatarwa Mal. Imam Mal. Musa Umar) Asabar 04 May, 2024.

7. Masallacin Tagwayen Inji Hayin Dogo Samaru (Mai gabatarwa Mal. Sunusi Yusuf Khalifa). Litini 06 May, 2024.


SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 comments: