Sallar Tazbihi Sallar ce mai matukur alfanu ga musulmi kasancewa tana cinye dukkan zunuban Bawa, Kamar dai yadda yazo a Cikin hadisin MANZON ALLAH (S.A.W).
Sallah ce wacce Manzon Allah (S.A.W) ya koyar da baffansa Sayyiduna Abbas yaddai ake yinta Kamar yadda yazo a cikin hadisin da Abu Dawud da Tirmithi suka ruwaito.
Ita dai sallar tazbihi ana yinta ne raka'a biyu rak.
Article Translation in English Language.
The Tazbihi prayer is a very beneficial prayer for Muslims because it removes all the sins of the servant, just as it is mentioned in the hadith of the Messenger of God (S.A.W).
0 comments: