An haifi Imam Malik a garin Madinatul munawwwara garin da Manzon Allah (S.A.W) ya rayu a shekara ta 711CE zuwa shekarar 795 CE (miladiya) daidai da shekara ta 93 zuwa shekarar 179 (Hijra),
Lakabinsa shine Malik dan Anas dan Malik dan Abi Amir dan Amr dan Al-Haris dan Ghaiman dan khusain dan Amr dan Al-Haris Al-Asbahi amma Anfi sanin sa da Malik ibn Anas ko kuma imam malik da hausa da larabci (مالك بن أنس).
Imam malik Malamin Musulunci ne, Balarabe, kuma faqihi, Alkali ne, Malamin Tauhidi, da hadisi Malamin Sunnahr Manzon Allah tsira amincin Allah su kara tabbata a gare shi, ya rayu a garin madina inda ya karantar da bangarori daban-daban na Addinin musulunci.
Article Translation in English Language.
Imam Malik was born in the city of Madinatul Munawwwara, the city where the Messenger of God (S.A.W) lived in the year 711 CE to the year 795 CE (Miladiya) corresponding to the year 93 to the year 179 (Hijra).
His title is Malik, son of Anas, son of Malik, son of Abi Amir, son of Amr, son of Al-Haris, son of Ghaiman, son of Khusain, son of Amr, son of Al-Haris Al-Asbahi, but he is better known as Malik ibn Anas or Imam Malik in Hausa and Arabic (مالك بن أنس ).
Imam Malik was an Islamic teacher, an Arab, and a jurist, a judge, a teacher of tawhid, and a hadith teacher of the Sunnah of the Messenger of God,
may God's peace be upon him, he lived in the city of Medina where he taught various aspects of the Islamic religion.
0 comments: