Monday, October 2, 2023

Annabawa 25 da aka ambace su a cikin Alkur'ani

Annabawa 25 da aka ambace su a cikin Alkur'ani


Annabawa mutane ne, waɗanda Allah ya zaɓa su isar da sakonsa (Wa'azi) ga Al'ummomin da aka aiko su don yin Imani da Allah ɗaya. Annabawa suna shiryar da al'ummarsu wajen gyara dabi'unsu da tsarkake zukatansu. 
Dole ne musulmi yayi imani da duk annabawan da aka zaɓa, yayin da suke isar da saƙon Allah ba tare da ɓoyewa ba, ko gurɓata shi ko canza shi ba. kin Annabi, kin wanda ya zabi Annabi ne, saba wa Annabi kuma tamkar saba wa wanda ya ba da umurni ne.  kuma mafi yawan annabawa daga al'ummominsu ne, Sun yi wa'azi don a bauta wa Allah Shi kaɗai, kuma sun nisanci duk wani abin bautar na ƙarya.
A cikin Alkur'ani mai girma Allah (S.W.T) ya ambaci annabawan da ya aiko ga Al'ummomi mabanbanta su 25, Annabi Muhammad (S.A.W) shi ne na karshe kuma mafi girma a cikinsu. 
Wadannan su ne sunayen Annabawan 25 da aka ambata a cikin Alkur'ani a cikin harshen Hausa da Turanci da Larabci.

1. Adamu as (Adam)آدم

2. Idris as (Enoch) إدر يس

3. Nuhu as (Nuh) نوح

4. Hudu as (Hud) هود

5. Salihu as (Saleh) صالح

6. Ibrahim as (Abraham) إبراهيم

7. Lut as (Lot) لوط

8. Ismail as (Ishmael) إسماعيل

9. Ishaqa as (Issac) إسحاق

10. Yaqubu as (Jacob) يعقوب

11. Yusuf as (Joseph) يوسف

12. Ayuba as (Job) أيوب

13. Shu’aibu as (Jethro) شعيب

14. Musa as (Moses) موسى

15. Haruna as (Aaron)هارون

16. Zulkifilu as (Ezekiel) ذو الكفل

17. Dauda as (David) داود

18. Sulaiman as (Soloman) سليمان

19. Ilyasu as (Elijah) إلياس

20. Alyasa'u as (Elisha) اليسع

21. Yunus as (Jonah) يونس

22. Zakaria as (Zachariah) زكريا

23. Yahya as (John) يحيى

24. Isa as (Jesus) عيسى

25. Muhammad saw (mohammed) محمد

Article Translation in English Language.

Prophets are people, whom God has chosen to deliver His message (Preaching) to the nations that have been sent to believe in one God.

Prophets guide their people in correcting their behavior and purifying their hearts. 
A Muslim must believe in all the chosen prophets, as they convey the message of God without concealing, distorting or changing it. 
Disobeying the Prophet is disobeying the one who chose the Prophet, disobeying the Prophet is like disobeying the one who gave orders, Allah the All mighty. 
and most of the prophets are from their communities, they preached to worship God alone, and they avoided all false worship. 
In the Holy Qur'an, God (S.W.T) mentions the prophets that he sent to different nations, 25, Prophet Muhammad (S.A.W) was the last and the greatest among them. 
These are the names of the 25 Prophets mentioned in the Qur'an in Hausa, English and Arabic.


SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 comments: