Friday, September 29, 2023

Sahabbai goma (10) da aka yi musu bushara (alkawari) da gidan Aljanna

 Sahabbai goma (10) da aka yi musu bushara (alkawari) da gidan Aljanna



SAHABBAI GOMA DA ANNABI (S.A.W) YAYI WA ALKAWARIN GIDAN ALJANNA.

Wadannan sune jerin Sahabban Manzon Allah (S.A.W) wadanda yayi Masu bushara (alkawari) da gidan aljanna a lokacin rayuwarsu.

1. Abdullahi bn Abi Kuhafa ko Abubakar (Allah Ya yarda da shi)

 

2. Umar bn al-Khattab (Allah Ya yarda da shi) 


3. Uthman bin Affan (Allah Ya yarda da shi) 


4. Ali bin Abu Talib (Allah Ya yarda da shi) 


5. Talha Ibn Ubaidullahi (Allah Ya yarda da shi) 


6. Zubair Ibn Al-Awwam (Allah Ya yarda da shi) 


7. Abdur Rahman bin Auf (Allah Ya yarda da shi)


8. Sa’ad Ibn Abi Waqqas (Allah Ya yarda da shi) 


9. Saeed Ibn Zaid (Allah Ya kara masa yarda) 


10. Abu Ubaida bn Al-Jarrah (Allah Ya yarda da shi)


Article Translation in English Language.

THE TEN COMPANIONS AND THE PROPHET (S.A.W) PROMISED THE HOUSE OF PARADISE. 

There are the list of ten companions of the Prophet Muhammad who were promised Paradise who also known as the Ashara Mubashara, or "the ten to whom glad tidings were given"

1. Abdullahi bin Abi Kuhafa or Abubakar (May God pleased with him) 

2. Umar bin al-Khattab (May God pleased with him) 

3. Uthman bin Affan (May God pleased with him) 

4. Ali bin Abu Talib (May God pleased with him) 

5. Talha Ibn Ubaidullahi (May God pleased with him) 

6. Zubair Ibn Al-Awwam (May God pleased with him) 

7. Abdur Rahman bin Auf (May God pleased with him) 

8. Sa'ad Ibn Abi Waqqas (May God pleased with him) 

9. Saeed Ibn Zaid (May God pleased with him) 

10. Abu Ubaida bin Al-Jarrah (May God pleased with him)


SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 comments: