Tuesday, September 26, 2023

Muhimman Bayanai daga bakin Prof. Ibrahim Ahmad Maqari a Tafsir 1443/2022

Muhimman Bayanai daga bakin Prof. Ibrahim Ahmad Maqari a Tafsir 1443/2022


Prof. Ibrahim Ahmad MAhmad Tafsir 1443/2022.

Wannan Tafsirin shine tafsir na karke a cikin jeren tafsiran da Prof. Sheikh Ibrahim Ahmad Maqari ya gudanar a shekaran 1443/2022 wanda ya kunsa muhimman bayanai wanda suka shafi al'umman najeriya gaba daya game da halin da ake ciki na rashin tsaro da kyakkyawan shugabanci tare da hanyoyin da yake gani a fahimtarsa zasu kawo Mana mafita idan muka bisu. domin sauraran cikakken Tafsirin sai ka latsa alamar Download dake kasa.

Article Translation in English Language.

Prof. Ibrahim Ahmad Tafsir 1443/2022. 

This Tafsir is the last Tafsir in a series of Tafsir conducted by Prof. Sheikh Ibrahim Ahmad Maqari in 1443/2022 which contains important information that affects the Nigerian community as a whole regarding the situation of insecurity and good governance.

with the ways he sees in his understanding will bring us a solution if we follow them. 

To listen to the complete Tafsir, click on the Download button below.




SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 comments: