Friday, September 29, 2023

menene Fiqh? (me ake nufi da Fiqh?)

 Menene Fiqh?




Kalmar fiqhu kalma ce ta larabci ma'ana "zurfin fahimta ko cikakken fahimta". 
A fasahance tana nufin sashin shari'ar Musulunci da fakihi ya ciro daga madogaran Musulunci, wanda ake nazari a cikin ka'idojin fahimtar musulunci da tsarin samun ilimin Musulunci ta hanyar zurfafa fahimta a cikin hukunce-hukuncen addinin musulunci.
A bangaren Ahli sunnuh ana da bangarorin makarantun Fiqh guda hudu (4) wadanda akan hukunce-hukuncensu ne Ahli sunnah suka dogara wajen gabatar da ibadojinsu.

1. Malikiya
2. Hannafiya
3. Shafi'iya
4. Hambaliya

Article Translation in English Language.
 
The word fiqhu is an Arabic word meaning "deep understanding or thorough understanding". 

Technically, it refers to the part of Islamic law that jurisprudence has taken from the sources of Islam, which is analyzed in the principles of understanding Islam and the process of acquiring Islamic knowledge through a deeper understanding in the rulings of Islam. 
On the part of Ahli sunnah there are four (4) schools of Fiqh on whose judgments Ahli sunnah rely in presenting their worship. 
1. Malikiya 
2. Hanafia 
3. Shafi'ia 
4. Transport


SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 comments: