Friday, September 29, 2023

Alkawarin Allah ga bayinsa

 Alkawarin Allah ga bayinsa.



Allah madaukakin Sarki yayi alkawari ga bayinsa guda hudu duk da cewa ba'a lokaci daya ne ya Fadi hakan ba amma ayoyin Alkur'ani da hadisan Manzon Allah (S.A.W) sun tabbatar da cewa duk muminin da ya kasance cikin wadannan dabi'an Allah (S.W.T) yayi masa alkawari Kamar yadda yake a kasan wannan rubutun.

1. Alkawarin farko na Allah shi ne cewa lalle ne zai karbi addu’o’inku. 

2. Alkawarin Allah na biyu shi ne cewa ba zai azabtar da masu neman gafararSa ba. 

3. Alkawari na uku da Allah ya yi shi ne, idan ka tuna da shi ba zai manta da kai ba. 

4. Alkawarin Allah na 4 shine idan kun gode masa zai kara muku albarka.

Article Translation in English Language.

God the Almighty made a promise to his four servants, although he did not say it at the same time, but the verses of the Qur'an and the hadith of the Messenger of God (S.A.W) confirm that every believer who is part of these behaviors,

Allah ( S.W.T) promised him As it is at the below.

1. God's first promise is that he will certainly accept your prayers. 

2. God's second promise is that He will not punish those who seek His forgiveness. 

3. The third promise made by God is that if you remember him, he will not forget you. 

4. God's 4th promise is that if you thank him, he will bless you more.


SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 comments: